iqna

IQNA

wata tawaga
Tehran (IQNA) Tashar talabijin ta Isra'ila ta bayar da rahoton cewa, wata tawaga r yahudawan sahayoniya ta yi tattaki zuwa Sudan domin ganawa da Abdel Fattah al-Burhan, shugaban majalisar gudanarwar kasar da kuma manyan hafsoshin soji.
Lambar Labari: 3486846    Ranar Watsawa : 2022/01/20

Tehran (IQNA) wata tawaga r jami'an gwamnatin Bahrain ta ziyarci masallacin Quds karkashin kulawar yahudawan Isra'ila a asirce.
Lambar Labari: 3485415    Ranar Watsawa : 2020/11/30